Header Ads Widget

HIRAR MASOYA TSAKANIN SAURAYI DA BUDURWA

 HIRAR MASOYA TSAKANIN SAURAYI DA BUDURWA



_____________________________

Budurwa: Baby kana sona kuwa?


Saurayi: Kwarai kuwa baby duk duniya ba wacce nake so kamar ke.


Budurwa: Koda zan wanka maka mari mai zafi?


Saurayi: Ai ko abinda yafi hakama ba zan damu ba.


Budurwa: Idan na mari ƙanwarka a gabanka fa ko yayanka?"


Saurayi: Idan kika mari ƙanwata haƙuri zan bata, ai ke yayarta ce dole tayi haƙuri, idan kika mari yayana haƙuri zan bashi, saboda ke ƙanwarsace ai, kuma akwai ƙuruciya a tattare dake, ko kuma na tsaya ya dakeni a maimakon ke ɗin.

hirar soyayya masu dadi

Budurwa: To idan na mari mamarka fa?


Saurayi: Tasss! Tasss!! Tasss!!! ya wanketa da mari har sau uku.


Budurwa: Kan batasi! Ni zaka mara har sau uku daga na tambayeka?


Hmm soyayya kenan


Kuyi join domin nishadantarwa

💔So👉Dangin🥀Mutuwa💗

Post a Comment

0 Comments