Header Ads Widget

hirar soyayya masu dadi

 Hirar saurayi da budurwa kafin watar axumi: 

Saurayi= slm

Budrwa= bayan minti 5 wslm 

Sauray= y kk 

Budurwa= 5 minut lpy

Saurayi= ya labari ne 

Budurw= amma kasan ni ba gidan radio bane ko?

Saurayi= hmmm kiyi hakuri matsala na dake saurin daukar xapiy

Budurwa= ya nake da transformer?

Saurayi=allah ya baki hakuri 

Budurwa= ameen malan nifa barci ma nake ji!

Saurayi= kar ki mini haka mary naga dare ae batayi ba

Budurwa=amma kasan ni ba dogara bace da xan ta tsayuwa har ka gama surutanka ba ko?

Saurayi= dan allah mary me yake damunki ne?

Budurwa= idan ka gaji tsayuwarka ka tafi nide kaga tafiya ta

Saurayi=maryam..maryam..honey..mary 


A cikin watan axumi  

Budurwa=barka da xuwa hubby, kasha hanya yaya Naxee ice de su mom qalau? 

Saurayi= lpy

Budurwa=hmmmm tun jiya nake sauraron xuwan ka amma sae yau

Saurayi= ina ta ayyuka ne yanxun ma baxan dade ba xan tafi

Budurwa= habahhhh! wlh banyarda ba kana nan har karfe 11:00pm

Saurayi=to meye labari ne?

Budurwa=ah..ah dama kayan...........

. Abokae aganin ku kayan me xata ce?


YADDA ZAKA SACE ZUCIYAR WADDA KAKE SO BATARE DA KACE KANA SONTA BA, ZATAJI TA KAMU DA SONKA

┈┉┅━━┅┉┈┈┉┅━━┅┉┈


Amma fa duk wanda yai yaudara to bada yawu na ba.


Ga abunda zakai don sato zuciyar ta:


1]..KA rinka bata labarai masu dadi da tsuma zuciya musamman ma labarin daya shafi soyayya.


2]..Duk lokacin da kuka haÉ—a ido ka sakar mata tattausan murmushi na musamman


3]..Ƙannenta su zama abokanka, kake kyautata musu fiye da zatonsu ta yadda zasu dami kowa da zancenka a gidansu


4]..Ka rinƙa girmama iyayenta da yan gidansu.


5]..Ka rinka yaba mata koda batai abin yabon ba. Misali; in kun kiciÉ“is kace gaskiya kin haÉ—u, nutsuwarki ta birgeni, gaskiya duk wanda ya aureki yayi sa'ar Mace ta gari. 


6]..Ka rinka girmamata, banda janta da musu, amma kake sawo labarai na nishaÉ—i


7]..Ka yawaita kwalliya kaima musamman duk sanda kasan zaku iya haɗuwa da ita ko ƙawayenta, domin Mata sunfi son ɗan gaye gsky.


8]...Ka rinka tanadar kalmomi na musamman don ita. 


9]..Ka zama mayen saka tirare yadda koda yaushe

zata rika son zama tare da jimawa tare dakai


10]..Ka guji hantararta da kusheta koda da wasa. Haka ka guji zaginta, yi mata ƙarya ko kula ƴan mata agabanta


11]..Ka riÆ™a sirkawa da kyauta koda bazata karÉ“a ba ka riÆ™a Mata. 


11]..Karka kuskura ka rika mata hirar kai Æ´an Mata da yawa na sonka.


:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::


DA ZARAR TA KAMU DA SONKA ZATA FARA YI MAKA WAÆŠANNAN TAMBAYOYIN 


1. Yan Matanka nawa ?? 


2. Wacce irin Mace kake so ka aura ??

hirar soyayya masu dadi



3. Ka taɓa soyayya ??


4. Yaushe zakai aure??? da sauransu, 


Kai kuma da zarar ta fara yi maka irin waÉ—annan tambayoyin to kace mata kana da wadda kake so.


Idan har kaga ta canja maka ba yadda kuka saba ba to tabbas ta kamu da sonka kuma ta fara kishin ka, karkai wata-wata ka sameta kace mata dama ita kake so!


ÆŠan uwa zaka ga yadda ake soyayya dan zata soka, ta girmama ka, ta kyautata maka


Bance kuma ai Yaudara ba !!!

Post a Comment

0 Comments