Header Ads Widget

Kalaman soyayya masu sanyaya Zuciyar Masoya

ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYA GUDA GOMA



❣️❣️💙❣️❣️masu ratsa zuciyar masoya❣️❣️💙❣️❣️


❣️❣️💙❣️❣️(1)BUDURWA ya kai wanda na bawa duk abinda zuciyata ta mallaka ina fatan zaka rayu dani na har abada ❣️❣️💙❣️❣️

❣️❣️💙❣️❣️(2)SAURAYI ya ke mahadin ruhin gangar jikina hmmm bana iya wadar da numfashi wa zuciyata sai na hada da ke domin kece kanwar rayuwata❣️❣️💙❣️❣️


❣️❣️💙❣️❣️(3)BUDURWA habibina ba komai yasa nake fadin haka ba duk lokacin da za.ace naye rashinka cikin wannan duniyar to zan su ace mutuwa ta ziyarce ruhin raina domin rayuwa babu kai tamkar babu zuciya a jikina ne masoyina❣️❣️💙❣️❣️


❣️❣️💙❣️❣️(4)SAURAYI mai yasa zaki min hakane abar rayuwata hmmm to bara kiji in har mutuwa zata ziyarce sashin ruhinki zansu ta tsaya domin na iso cikin ruhin gangar jikin ke domin taukimu baki daya rayuwa babu hasken idaniyarki wa ganina tamkar babu tsukar ruhi ne a jikina ❣️❣️💙❣️❣️


❣️❣️💙❣️❣️(5)BUDURWA har naji nutsuwa mafi girman darajar duniya ta kama zuciyatai lallai zasu ace ni daya ce mai rike da ruhin soyayyarka da kake min abin sona❣️❣️💙❣️❣️


❣️❣️💙❣️❣️(6)SAURAYI in har nutsuwa ta zo miki a ranki to ni da saura samunta a raina domin kuwa zansu ki buye min soyayyar da kike min cikin idaniyarki domin duk wanda zi hangi idaniyarki yasan akwai mai ki tawa❣️❣️💙❣️❣️


❣️❣️💙❣️❣️(7)

BUDURWA shamaki wa zuciyata zansu ace kafi kowa tantanci furicin bakina wa kamshi da yake fita a taushin kalaman bakina nasan za kaji tashin kamshin tiraren da kake sanyawa ga fatar jikinka daka nan zaka san cewa wa kai daya nake nuna soyayya ta wa kauna ta ina sonka ❣️❣️💙❣️❣️


❣️❣️💙❣️❣️(8)SAURAYI hmmm lallai ni da ke tsukar harshine da hakuri in babu daya dayan baziye rayuwa ba ina kaunarki matuka tawa❣️❣️💙❣️❣️


❣️❣️💙❣️❣️(9)BUDURWA tabbas zan fada na kuma fada ba wace tafi ne sa.a a cikin duniyar masoya ga taushin murya tamkar sarewa mai kwantarmin da hankali amma bara na tsaya daka nan sauran zakaji bayani a bugun zuciyarka na barka kafiya❣️❣️💙❣️❣️

💓💓💓💙💓 KALAMAN SOYAYYA 🥀🥀💓💓💙💙💙💙💙❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️


"Aminci agareki gimbiya, ma'abociyar kyau da kyawun fuska, kyau da kwalliya suffar kice 🥀 aduk lokacin dana tuna fararen idanuwan ki masu dauke da haske saina jini acikin wata sabuwar duniya 💓

🥀 Kamar yadda dadin muryarki yakan kwantar da hankalin Mai sauraro 💓 kedan kike acikin mata 🌷 kin zarce sauran mata 🥀 kinsha gaban duk wata yarinya maiji da kanta 🌹🌹🌹

"Aduk lokacin da kikayi murmushi fuskarki tana canzawa tana komawa kamar wata fitila mai haske 🥀


"Tun ranar dana fara ganin ki naji ajikina watarana hannayenki zasu zamo masu sharemin hawaye na ❤️


"Ina alfahari dake arayuwa ta, saboda kinzamo farin cikina, da sonki nake kwana,Kuma da sonki nake tashi daga barci 💓


"Zuciyarta da taki bazasu taba rabuwa ba har abada, na tabbata inadi har akwai alkawarin soyayya ta azuciyarki zamu kasance da junanmu cikin hakuri.

"Aduk lokacin dana ke kusa dake, bana bukatar abinci ko ruwa, saboda muryarki takan zama abincina, murmushi ki yakan zama ruwan Sha na💙

"Ranar dana fara ganin bayan na dawo gida, saida nayi kwana biyar Sam Babu dadi Ina cikin wani yanayi !


Rana ta daya (1) zubar hawaye yakaru kanwata, Rana ta biyu (2) nakasa barci rashin kanwata,

"Rana ta uku nakasa cin abinci tsabar tunanin ki, Rana ta hudu 4 na tsunduma cikin kadaicin rashinki kanwata,

"Rana ta biyar na tsunduma cikin takaici tsabar tunanin ki kanwata I love you.

"Bansan haka sonki yayi nisa cikin zuciyarta ba, sai da nazauna Ina tunanin ki kawai saiga hawaye Yana zuba daga idona.

"Wani lokacin so yakan zama wani abu marar tausayi, so yakan raba dan Adam da dukkan farin cikin sa, 


Yakan raba dan Adam da jindadisa, Amma ni nayi sa'a na tsallake daga sharrin so tunda ina dake.

Muhadu akashi akashi nagaba, nine Muhammad nura bayis abokin ku Kuma Dan uwanki

Darasin yau 

Zamuyi kalaman soyayya guda 5 akan kunne

🦻👂🦻👂🦻👂🦻👂🦻👂👂👂🦻👂🦻

❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️


1= zan iya kwana da wuni ba tareda tunanin ci da Sha ba muddin kunnuwana suna sauraren ki

💙💙💙💙💙💙💙💙💙💙💜💜💜💜💜

2= nasan duk wata natsuwa da farin cikina Yana samuwa ne idan kawai kunnena Yana sauraronki

🤎🤎🤎🤎🤎🤎🤎🤎🤎🤎🤎🤎🤎🤎🤎

3= nifa akanki nayi nisa

Komai Kiran da zaayi mn kunnuwana sun zama kurame bazan taba jiba

🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤍

4= Allah sarki . Ina tausayawa duk wata halitta me zuciya wacce kunnenta be taba sauraren kalaman bakin ki ba

❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️


5= zan wadata kunnuwanki da Jin dadadan yabo da kirari gami da kalamai wadanda bazaki taba Jin kalarsu a gurin wani namiji ba

Post a Comment

0 Comments