Header Ads Widget

Wasikar Soyayya 2023

 GAREKU MASOYA WASIƘAR GABATAR DA SOYAYYA GA WACCE KAKE MATUƘAR JIN NAUYINTA🙈🙈🙈



Sallama Dafatan BuÉ—ewar Ƙofofin FarinCiki Da NishaÉ—i Gareki Tareda FarinCiki Mai Girma Da Daraja Ga ÆŠiyar Girma Da Daraja Awajena. 


Boyayyen Sirri Ne Zan Bayyana Gareki, Saboda Nazarin Danayi Da Kuma Shawarwari Dana Samu Akanki.


Dukkan Bishiyoyi Da Tsuntsaye Tareda Ruwan Sama, Duk Allah Yahaliccesu Ne Domin Su Zama JindaÉ—i Ga Rayuwar ÆŠan Adam, Nunfashi Da Lafiya Duk Ba'a Sayensu Saboda Sun Zama Dole A Rayuwa.


Haka Itama Soyayyar Gaskia Ba'a Sayenta Baiwa Ce Daga Allah, Yanzu Idan Nasanar Dake Cewa Kin Dauki Kaso Mafi Tsoka Wajan Sanyani Farin_Ciki Yazaki Ji 🙄❓


Aduk Sanda Muka HaÉ—u Koda A Hanya Ceh Kwarjininki Kan Bugi Zuciyata Ta Yadda Bana Iya Hada Idanuna Da Naki.


Sau Dayawa Sainaji Murmushi Ya Cike Fuskata Aduk Lokacin Da Nake Tuna Ki Meyasa Hakan🤔


Nidai Nasan Akullum Ina Yabon Halayenki,  Musamman Ganin Girman Mutane❗Da Kulawa❗


Amma Idan Nace A Yanzu Haka Sunanki Ne Yafi Yayi Da Yawon Ambato Acikin Zuciyata Yazaki Ji❓


Ki Sanar Dani Maganin Damuwata Ma'ana Ki Mallakamin Zuciyarki, Hakan KaÉ—ai Zai Kawo Waraka Gareni Babyna inasanki💔🙈🥰✌

Post a Comment

0 Comments