Header Ads Widget

Yadda Ake Rainon Jaririyar Soyayya

 Yadda Ake Rainon Jaririyar Soyayya



Duk wani abu mai rai daga karami yake

farawa, sannan ya girma a hankali har ya

zama gangaram!


Soyayya ma ruhi gare ta,kamar shuka ce da ake dasawa a zukata, don haka tana bukatar raino da ban ruwa, kamar dai yadda ake yi wa tsiron da akadasa.

 Idan haka ne kuwa, to ga wasu shawarwari na yadda ake rainon jaririyar soyayya.

Kalaman Soyayya Masu Dadi 2023

A lura cewa akwai bambanci tsakanin

rainon jaririyar soyayya da rainon soyayya.

Zan yi bayani gaba kadan.


Ta yaya za ka yi rainon jaririyar soyayya?


Idan ya kasance akwai alkawarin wata a
kanka kuma kana da bukatar hada zumunci
na auratayya da su ko da ita ba tare da ka yi
la’akari da kyau ko sura na yarinya ba.


Ma’ana, ka aminta da duk irin halin da za ka
gan ta zuwa girmanta.
To ya kamata a ce ka bi wasu matakai don samar da wanzuwar kauna da soyayya a tsakaninku na har abada ko kuma aure. Dole ne ka tabbata
cewa tana sonka, idan ta soma mallakar
hankalin kanta. Kuma kai ne za ka sanya
mata sonka da kaunarka tun tana yarinya.
Ka guji yawan zuwa gurinta saboda zargi ko
kazafi. Ka rika share hawayenta, ba ina nufin
hawayen kuka na idanuwa ba. Ma’ana, ka
rika saya mata abin da ka ga yaro yake so ko
kuma burge shi.
Mun san cewa soyayya ba ta da tabbas, to amma yin haka shi zai sa ba za ka cire rai ga barin sauyawarta ba, idan ta mallaki hankalin kanta. Kuma daga nan ma ka ga sai ka dasa da wani sabon yanayi na dauwamar da soyayyarka a kanta. 
Dole ne ka guji ba ta kyauta ko kudi ba tare da
sanin iyayenta ba.
Dole ne ka rika nuna mata kauna da kulawa
a koyaushe.

Dole ne ka nuna mata muhimmancin rike alkawari saboda zamantakewarku ta dada karko. Dole ne kayi taka-tsan-tsan da irin lafazi, kalamai ko
hirar da kuke yi, musamman idan yarintarta
ta yi yawa saboda kada ta je ta rika kwashe
magana da surutu tana fada a ko’ina. 
Dole
ne tsarin hirarku ya canja a duk lokacin da
hankali ya soma karuwa.

Dole ne ka jure irin maganar da za ta yabo maka. Ka zama mai hakuri, sai ka ci galabar zama da ita da samun kanta a koyaushe.
Ka sani a dukkan lokacin da ka ga ta isa
mace mai hankali, to kada ka rika nuna mata
cewa an ba da kai ne gare ta ko kuma ka
rika fada mata cewa tun tana karama kake
sonta, tun lokacin ba ta iya magana ba, da
dai sauransu. Yin haka zai tarwatsa tare da
ruguza ilahirin ginin soyayyar da ka soma
tunda fari.

 Kuma za ka iya rasa ta har abada.
Muddin ba akwai wasa ba ne a tsakaninku.
Mafi shawara ma, kada a yi saboda wasu ba
su san wasa ba, ba kuma su iya ta ba. A duk
lokacin da ta gane tsantsar mene ne so, to
ka yi taka-tsan-tsan saboda so tsuntsu ne.
Idan ta kai ma munzalin girma, soyayyarku
da ita za ta tashi daga kan raino, yanzu
sabon lale za ka soma, kamar yanzu ka
ganta kana so; har zuwa lokacin da Allah zai
sa ka aure ta. Sai dai alakarku da ita tun tana
yarinya za ta taimaka ma ka samu kanta
cikin sauki, muddin za ka bi irin wanan
hanya to za ka yi dacen da kauna.

Post a Comment

0 Comments