Header Ads Widget

Kalaman Soyayya masu dadi da Sanyaya Zuciyar Masoya na 2023/2024

 Kalaman Soyayya masu dadi da Sanyaya Zuciyar Masoya 



👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Kalaman Soyayya masu dadi da Sanyaya Zuciyar Masoya 2023/24

DUNIYA CIKE TAKE DA KAYAN ALATU DA ABABEN BURGEWA

Nikuma kece abin burgewa na

KOWA DA ITIN NASA BURIN

Nikuma kece burina cikar muradina

DUNIYA KOWA DA ABINDA KESASHI FARIN CIKI

Nikuma kece farin cikina #my queen

MURMUSHINKI ABIN BURGEWA DARIYARKI MAI SANI FARIN CIKI DA NISHADI

INA ROQON ALLAHU YABANI KE A MATSAYIN MATATA KODA SHINE ADDU,A TA NA KARSHE WANDA ALLAH ZAI BIYAMIN ITA HAR XUWA KARSHEN RAYUWA TA

my honey kina sani alfahari sbd kulawarki gareni

Ina jindadi da irin nasihar da kikemin

#MYLOVELYWIFE YOU ARE THE BEST IN THE WORLD

#SWEETHEART #ILOVE YOU V,C secatary zafafa ne

KECE ZABI NA

❤❤

Farkon Sallama Cikin Salamar Samun Sa,a Da Murnar Kasantuwa Cikin Dausayin Ni,imar Sanyin Murmushin Labban Bakinki

DOMIN SAMUN INGANTATTUN KALAMAN SOYAYYA WADANDA SUKAFI WADANNAN DANNA NAN

❤️❤️❤️

Idan Sautin Zancena Zaiyi Furucin Gaisuwa Agareki Yazama Dole Na Tunkari Gagarumin Murmushin Fuskarki Hakan Shine Zai Tabbatar Da Nutsuwa Acikin Ruhina

❤️❤️❤️

Zahirin Zallar So Shine Yake Addabar Ruhina Shiyasa Zuciyata Ta Kuduri Aniyar Taimakon Ruhina Wajen Isar Da Sakona Agareki

❤️❤️❤️

Kin Zarce Shiga Kinkai Bangon Kurewa Acikin Jerin Yan Matan Dake Takama Da Kyau Shiyasa Idona Baya Gajiya Da Kallonki Ayayinda Murmushina Yake Bayyanuwa Alokacinda Nake Kallonki

❤️❤️❤️

Halittarki Ta Tsaru Kin Kware Wajen Iya Furta Zancen Bakinki Yaya Rayuwa Zata Kasantu Idan Har Banyi Tozali Da Murmushin Fuskarki Ba

❤️❤️❤️

Bude Idanuwanki Kidubeni Tsananin Sonkine Ya Addabi Ruhina Dukkan Rayuwata Tatafi Akan Tsarin Daidaituwar Yawan Begenki

❤️❤️❤️

Kizo Guna Muzauna Cikin Rayuwa Mafi Inganci Nidake Bazamu Rabeba Komai Wahalar Zaman Rayuwar Duniya Bazan Chanja Alakata Dakeba

Domin karin Haske

Post a Comment

0 Comments